iqna

IQNA

A daidai lokacin da ake shirin fara gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya da ake yi a kasar Qatar, kasar ta kafa zane-zane da dama a cikin birnin da kuma muhimman wurare da aka kawata da hadisan manzon Allah a cikin harsunan Ingilishi da na Larabci domin gabatar da addinin Musulunci ga masu kallon wasannin. wadanda suka zo daga ko'ina cikin duniya..
Lambar Labari: 3488104    Ranar Watsawa : 2022/11/01